# Game da menene Yesu ya yi adu'a. Yesu yayi addu'a yana cewa idan mai yiwuwa ne a dauke masa wannan sa'a daga gare shi # Menene Yesu yana shirye ya yarda ta zama amsa addu'ar sa zuwa ga Uban? Yesu ya na shirye ya yarda da duka abinda Uban ya so ma sa.