# Menene zai faru da duk wani a cikin mutanen Isra'ila da ya ba da yaronsa ga Molek? Duk wanda ya ba da yaron sa ga Molek, za a kashe shi.