# Don menene Haruna ya jefa kuri'a don akuyoyin? Haruna ya jefa kuri'a don akuyoyin don ya zaɓa ɗaya domin Yahweh, ɗaya domin refatacciyar akuya. # Menene na faru da akuyan da kuri'a ta faɗa wa domin refatacciyar? Akuyan da kuri'a ta faɗa wa domin refatacciyar akuyar dole a kawo ta da rai gaban Yahweh, domin kaffara ta wurin aikar da ita a matsayin refatacciyar akuya cikin jeji.