# A wane rana ne Musa ya kira Haruna da ''ya'yansa da kuma dattawan Isra'ila? A rana ta takwas Musa ya kira Haruna da 'ya'yansa maza da dattawan Isra'ila. # Wane dabbobi biyu ne Musa ya ce wa Haruna da ''ya'yansa su miƙa wa Yahweh? Musa ya ce wa Haruna ya ɗauki ɗan maraƙi daga garke marar lahani.