# Menene Dauda Ya ce dalilin dayasa za kira ga Yahweh wanda yake dutsen sa? Dauda ya ce dalilin shine za kira ga Yahweh dutsen sa saboda Yahweh ne yakamata a yabe shi.