# Menene mafi kyau game da siffarsa? Absalom kyakyawane ba shi da wani aikbi a gare shi tun daga kafafun sa har zuwa gashin kansa wanda yake yanke Sau É—aya a karshe kowache shekara, har yana kai nauyin kimanin dari biyu bisa ga ma,aunin sarki.