# A kan menene aka san shuwagabani ɗari biyu daga Issaƙa? An san shuwagabani ɗari biyu daga Issaƙa da sanin lokaci da kuma abinda Israila za su yi.