# Ta yaya ne Yoab ya zama shugaba yan yaƙin Israila? Dauda ya ce duk wanda ya fara bugun Yebusawa , shine zai zama shugaba, sai kuma Yoab ne ya fara bugun su.