# Menene masu tsaron kofofin da yayan su, waÉ—anda Dauda da Samaila suka sa a matsayinsu a kan yarda, suka yi wa Israila? Matsaran kofofin da yaran su , sun tare gidan Yahweh, da kuma haikali.