# Saboda ƙabilar Rubenawa, Gadawa, da rabin ƙabilar Manasse basu dogara ga Allah ba, menene ya yi masu? Allah zuga sarkin Asiriya, kuma waɗannan ƙabilun bauta a Asiriya.