# Yaya Allah ya nuna jinƙai ga Isra'ila? Ya gafarta laifofinsu bai hallaka su ba domin ya tuna su naman jiki ne kawai.