# Menene mutanen suka ce a loƙacin da Bilatus ya mika masu Yesu? Mutanen sukace, "Bari jininsa ya kasance a kan mu da 'ya'yan mu."