# Menene Yesu ya yi wa babban taron da sun zo wurinsa a Galili? Yesu ya warkad da guragu, makafi, bebaye da nakasassu.