# Wani misali Yesu ya bayar yadda masu sauraran sa sun sani a lokacin da kakar ya zo? Ya kira ma itacen dan baure - a lokacin da ya toho za su sani wai rani ya yi kusa.