# Menene sarkin ya so ya yi wa Yuriya? Sarkin ya so ya kashe shi. # Menene Yuriya ya yi? Ya tafi Masar.