# Menene Yahweh ya gani daga zuciyar ɗan mutum a waɗannan lokacin? Yahweh ya ga cewa muguntar mutum ta haɓaka, kuma dukkan tunane tunanensa zukatansu mugunta ce.