# Me Yahweh zai yi wa mutanen Ammon da zai sa su sani Yahweh shine Ubangiji? Yahweh zai datse Ammon daga cikin mutane ya kuma hallaka su.