# Yaya Yerusalem zata ji sa'adda Yahweh ya gafarta mata dukan zunuban ta? Yerusalem za ta ji kunya, ba kuma za ta Ζ™ara magana ba don kunya.