# Menene Yahweh ya tanada wa mutumin da ya kashe wani da kuskure? Idan mutumin bada manufa ya yi ba, amma ya yi da kuskure ne, Yahweh zai tanada wurin da zai gudu.