# A ina ne dawakan da sarkin Yahuza ya keɓe wa rana? Dawakan da sarkin Yahuza keɓe wa rana suna a ƙofar shiga haikalin Yahweh kusa da inda dakin Natan Mallek