# Menene ya sa Dauda ya tabaye Yonatan ya yi masa kamar bawa? Yonatan ya kawo Dauda bawansa, cikin alkawarinYahwe da shi.