# Ta yaya ne Obadiya ya girmama Yahweh lokacin da Yezebel na kashe annabawan Yahweh? Obadiya ya girmama Yahweh ta wurin ɓoye annabawa ɗari ya raba su hamsim, hamsin a cikin kogo, ya kuma ciyar da su da gurasa da kuma ruwa.