# Don menene Bulus ya zama bawa ga dukka? Bulus ya zama bawa ga dukka domin ya iya cin nasarar mutane É—ayawa wa Allah. # Bulus ya zama kamar wanene domin ya ci nasara da Yahudawa? Bulus ya zama kamar Yahudawa domin ya ci nasara da Yahudawa.