ha_tq/rev/13/15.md

8 lines
198 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Me ya faru ga wadanda suka ƙi su bautawa dabban?
Wadanda suka ƙi su bautawa dabban an kashe su.
# Menene kowa ya karba daga gun dabban
kowa ya karɓi maki a hanun damar sa ko kuwa goshin sa.