4 lines
206 B
Markdown
4 lines
206 B
Markdown
|
# Me ya faru lokacin da Balaam ya daga idanu ya ga taron Isra'ila, kowanen su cikin kabilar sa?
|
||
|
|
||
|
Da Balaa ya daga idanun sa sai ya ga taron Isra'ila, Ruhun Allah ya sauko a kan Balaam sai ya karbi annabci.
|