ha_tq/jdg/21/11.md

4 lines
192 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wanene mutanen suka ɗauka daga cikin Yabesh Giliyad?
Mutanen sun ɗauki mutum ɗari hudu matasa 'yanmata da su taɓa kwana da namiji ba daga cikin waɗanda ke zama a cikin Yabesh Giliyad.