8 lines
374 B
Markdown
8 lines
374 B
Markdown
|
# Ina ne firist zai dudduba mutum mai cutar a ranar tsarkakewansa?
|
||
|
|
||
|
Dole ne first din ya dudduba mutumin a wajen zangon ya ga ko cutar mai yaɗuwa a fata ta warke.
|
||
|
|
||
|
# Menene firist din ya umarce mutum mai cutar ya kawo domin furta tsarkakewarsa?
|
||
|
|
||
|
firist din ya umarce mutum mai cutar ya kawo tsuntsaye biyu masu rai, masu tsabta, da itacen sida, da jan zare, da ɗaɗɗoya.
|