8 lines
492 B
Markdown
8 lines
492 B
Markdown
|
# Menene sharaɗin kumburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikinsa, idan zai nuna cewa cuta ne?
|
||
|
|
||
|
Firist zai duba shi ya ga ko akwai farin kumburi a fatar jikinsa, idan gashin ya rikiɗa ya zama fari, ko kuma akwai buɗaɗɗen ƙurji a kumburin.
|
||
|
|
||
|
# Idan firist ya tabatar cewa wannan mumunan cuta ce, menene firist zai yi?
|
||
|
|
||
|
Idan akwai, to lallai akwai riƙaƙƙiyar cutar fata mai yaɗuwa, dole firist ya furta shi marar tsarki. Ba zai ware shi kaɗai ba, gama ya rigaya ya ƙazantu.
|