ha_tq/zec/13/01.md

12 lines
394 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Ga menene magudanar ruwa zai zama wanda ke a buɗe wa gidan Dauda a wannan ranar?
Magudanar ruwar zai zama na zunubansu da rashin tsarkinsu.
# Menene Yahweh zai datse daga ƙasar kuma don menene?
Yahweh zai datse sunayen gumaka daga ƙasar don kada a ƙara tunawa da su.
# Menene Yahweh zai sa su fita daga ƙasar?
Yahweh zai sa annabawan ƙarya da ƙazamin ruhunsu su fita daga ƙasar.