ha_tq/1ki/18/03.md

4 lines
226 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Ta yaya ne Obadiya ya girmama Yahweh lokacin da Yezebel na kashe annabawan Yahweh?
Obadiya ya girmama Yahweh ta wurin ɓoye annabawa ɗari ya raba su hamsim, hamsin a cikin kogo, ya kuma ciyar da su da gurasa da kuma ruwa.