18 lines
903 B
Plaintext
18 lines
903 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhummi Bayani:",
|
|
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry|Poetry and figs_parallelism|Parallelism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "yana saye da daraja; Yahweh yasa sutura ya kuma yiwa kansa ɗammara da ƙarfi",
|
|
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ƙarfin Yahweh da darajan sai ka ce abubuwa ne da Yahweh ke sa. AT: \"ya nuna kowa da kowa ceewa shine sarki mai iko duka\" ko \"darajansa na nan don duka su gani, kamar tufafi da sarki ke sa; kome game da Yahweh na nuna cewa na da ƙarfi kuma ya na shirye ya yi aiki mai girma\" (Dubi: figs_metaphor|Metaphor and figs_simile|Simile) "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "daraja",
|
|
"body": "da iko na sarki da kuma yadda sarki ke yi"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " yiwa kansa ɗammara ",
|
|
"body": "saka bel--madauri ne na fata ko wani kaya da mutum ke sa kewaye da ƙugunsa--ya shirya shi domin aiki ko yaki "
|
|
}
|
|
] |