rachelua_ha_psa_tn_l3/105/31.txt

14 lines
549 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahaɗin Zance:",
"body": "Marubucin zabura ya cigaba da bayyana hukuncin Yahweh a bisan Masar."
},
{
"title": "gungun ... ƙwari ... ƙanƙara",
"body": "babban kungiyoyin masu tashiwa sama ... kanana kwari masu tashiwa sama kamar ƙudaje amma karami ... kankara da ke faɗi daga tsararrin sama kamar ruwan sama"
},
{
"title": "Ya lalata ... ya karya",
"body": "Allah ya sa kankara, ruwan sama, da walkiya su lalata kuringun inabinsu da itatuwan. AT: \"Ya sa ta hallaka ... kuma ta karye\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]