rachelua_ha_psa_tn_l3/25/20.txt

10 lines
682 B
Plaintext

[
{
"title": "kada ka bari a wulaƙanta ni",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kada ku bar magabtana su\nwulakanta ni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Bari nagarta da aminci su kiyaye ni, gama begena a cikinka ya ke",
"body": "Wannan yana magana ne game da \"mutunci\" da \"daidaito\" kamar dai su mutane ne waɗanda\nzasu iya kiyaye wani mutum lafiya. Wadannan sunaye marasa ma'ana za a iya bayyana su\nazaman sifofi. AT: \"Iya kasancewa mai gaskiya da yin abin da ke daidai ya kiyaye ni\" ko \"Ka kiyaye ni, ya Ubangiji, saboda ni mai gaskiya ne kuma ina yin abin da ke dai-dai\"\n(Duba: figs_personification da figs_abstractnouns)"
}
]