rachelua_ha_psa_tn_l3/90/17.txt

10 lines
407 B
Plaintext

[
{
"title": "Da ma jinƙan Ubangiji Allahnmu ya zama namu",
"body": "Wannan suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"jinƙa\" ana iya bayyana ta kamar \"yin kirki.\" AT: Da ma Ubangiji Allahnmu ya yi mana kirki\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "wadata aikin hannuwanmu",
"body": "A nan \"hannayen\" na wakiltar dukkan mutum. AT: \"ka sa mu mu zama da nasara\" (UDB) (Dubi: figs_synecdoche)."
}
]