rachelua_ha_psa_tn_l3/90/09.txt

10 lines
802 B
Plaintext

[
{
"title": "Ran mu yana shuɗewa a ƙarƙashin fushinka ... kamar ajiyar zuciya ",
"body": "Kalman nan \"saboda\" iya zama da amfani domin a bayyana cewa fushin Allah na haddasawa rayuwan mutum ga ƙarshe. AT: \"Rayuwan mu ta kan zo ne ga ƙarshe saboda fushinka\" (Dubi: writing_connectingwords) ... Marubuci ya kwantanta rayuwa mutum da ajiyar zuciya domin ya jaddada cewa rayuwa gajerewa ce sosai. (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "koma da shekarunmu mafiya kyau suna cike da damuwa da baƙinciki ... mu ɓace",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta a cikin fom aiki. AT: \"Koda cikin shekarunmu mafiya kyau mun kware da damuwa da baƙinciki\" (Dubi: figs_activepassive) ... Wannan hanyar ce mai ladabi na mai da yanda mutane na mutuwa. AT: \"mun mutu\" (Dubi: figs_euphemism)"
}
]