rachelua_ha_psa_tn_l3/90/05.txt

10 lines
921 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka share su kamar da rigyawa sun kuma yi barci",
"body": "Allah yana sa mutane su mutu ba zato ba tsammani faɗaɗɗe sai ka ce ya share su daga nan da tsintsiya. Wannan sharewa an kuma faɗa sai kace ita ce ambaliya da ta ɗauko mutane daga nan. AT: \"Ubangiji, ka hallaƙar da mutane kamar da ambaliya kuma sun mutu\" (Dubi: figs_metaphor and figs_simile)"
},
{
"title": "da safe suna kama da ciyayi ... da yamma kuma su kan yanƙwane su bushe ... sukan yi yabanya suyi girma ...su kan yanƙwane su bushe",
"body": "Mutanen an kwatanta su da ciyayi domin a jaddada cewa mutane ba su yin rayuwa tsawon lokaci sosai. (Dubi: figs_simile) ... Dukkan waddan nan magana na nufi ta yaya ciyayi ta ke girma. AT: \"ta kan fara da girma kuma ta ci gaba\" (Dubi: figs_doublet) ... Dukkan waddan nan magana na nufi ta yaya ciyayi ta ke mutuwa. AT: \"ta kan yi yaushi ta bushe\" (Dubi: figs_doublet)"
}
]