rachelua_ha_psa_tn_l3/76/10.txt

6 lines
278 B
Plaintext

[
{
"title": "fushin hukuncin ka akan ɗan adam zai kawo maka yabo",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"mutane za su yabe ka saboda ka yi fushi da mugaye kuma ka hukunta su\" ko 2) \"mutanen da suke fushi da kai za su yi abubuwan da za su sa mutane su yabe ka.\""
}
]