rachelua_ha_psa_tn_l3/76/06.txt

6 lines
269 B
Plaintext

[
{
"title": "wa zai tsaya gabanka lokacin da kayi fushi?",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Ba wanda zai iya tsayawa a gabanku lokacin da kuka yi fushi.\" ko \"Kuna iya halakar da duk wanda kuka yi fushi da shi.\"\n(Duba: figs_rquestion)"
}
]