rachelua_ha_psa_tn_l3/76/04.txt

10 lines
442 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka haskaka da sheƙi kuma ka bayyana ɗaukakarka",
"body": "Jumla ta biyu tana ƙarfafa jimla ta farko a cikin cewa ɗaukakar Yahweh tana da alaƙa da\nYahweh yana haske. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Masu ƙarfin zuciya an washe su",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanenku sun kashe jaruman\nsojoji na abokan gaba sannan kuma suka kwashe dukiyoyinsu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]