rachelua_ha_psa_tn_l3/76/01.txt

14 lines
662 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah ya sanar da kansa cikin Yahuda",
"body": "\"ya sa mutanen Yahuda su san shi wane ne\" ko \"ya zama sananne a cikin Yahuda\""
},
{
"title": "sunansa mai girma ne cikin Isra'ila",
"body": "Kalmomin \"sunansa\" magana ne don sunansa. AT: \"mutanen Isra'ila sun dauke\nshi mai kyau da iko\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "A can ya kakkarya kibawu na baka, garkuwa da takobi da sauran kayan yaƙi",
"body": "Waɗannan kalmomin wataƙila kwatanci ne na Allah don ya sa mutanen Yahuda su zauna lafiya ba tare da jin tsoron maƙiyan da za su yaƙi su ba, amma ya kamata a fassara kalmomin a zahiri. (Duba: figs_metaphor)"
}
]