rachelua_ha_psa_tn_l3/75/07.txt

10 lines
638 B
Plaintext

[
{
"title": "yakan ƙasƙantar yakan kuma ɗaukaka sama",
"body": "An yi kalmomin suna iya bayyana a sarari: \"ya saukar da wasu mutane ya kuma ɗauke\nwasu mutane sama.\" Kalmomin \"ya saukar da ƙasa\" da \"tayar da su\" kwatanci ne na Allah yana sa mutane su zama masu iko kuma ya karɓe ikonsu. AT: \"ya naɗa mutum ɗaya\nsarki a maimakon wani mutum\" ko \"ya ƙwace ikon mutum ɗaya ya ba wani mutum iko\" (Duba: figs_explicit da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Gama Yahweh ya riƙe ƙoƙon inabi",
"body": "Kumfa kwatanci ne na ikon giya don sa mutane su bugu, AT: \"ruwan inabi mai\nƙarfi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]