rachelua_ha_psa_tn_l3/72/18.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Waɗannan ayoyin sun fi ƙarshen wannan zaburar. Magana ce ta ƙarshe ga duka Littafin 2 na Zabura, wanda ya fara daga Zabura ta 42 kuma ya ƙare da Zabura ta 72."
},
{
"title": "Dãma Allah Yahweh, Allah na Isra'ila, ya zama mai albarka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari mutane su yabi Yahweh Allah,\nAllah na Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Dãma sunansa mai daraja ya zama mai albarka har abada",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari mutane su albarkaci sunansa\nmai ɗaukaka har abada\" ko kuma, ɗaukar \"sunan\" a matsayin ƙaren sunan Yahweh da kansa,\n\"Bari mutane su san har abada yadda ɗaukakarsa take\" (Duba: figs_activepassive da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Dauda ɗan Yesse ya gama yin addu'o'insa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Dauda, ɗan Jesse ya gama\naddu'arsa\" ko \"Wannan ita ce addu'ar ƙarshe ta Dauda ɗan Jesse\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]