rachelua_ha_psa_tn_l3/71/21.txt

10 lines
350 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka ƙara mani martaba",
"body": "Wannan yana bayyana aiki ɗaya ta hanyar jimloli biyu. AT: \"sake yi mani ta'aziya\"\n(Duba: figs_hendiadys)"
},
{
"title": "gare ka zan yi yabo da molo, mai tsarki na Isra'ila",
"body": "\"A gare ka, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, zan raira waƙoƙin yabo lokacin da nake kaɗa molaye\""
}
]