rachelua_ha_psa_tn_l3/71/19.txt

10 lines
355 B
Plaintext

[
{
"title": "Adalcinka kuma, ya Allah yana da tsawo ƙwarai",
"body": "Mai zabura yayi maganar kyawawan abubuwa da Allah yayi kamar an haɗa su kamar babban\ngini ko dutse. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wane ne kamar ka?",
"body": "Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"babu irin\nku!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]