rachelua_ha_psa_tn_l3/71/14.txt

10 lines
425 B
Plaintext

[
{
"title": "Bakina zai yi maganar ",
"body": "Bakin bakin ne ga mutum dukka. AT: \"Zan fada\" ko \"Zan yi magana da bakina in\nfada\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ta manyan ayyukan Ubangiji Yahweh, zan faɗi adalcinka",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Zan ba su labarin manyan ayyukan da Ubangiji Yahweh ya yi\"\nko kuma 2) \"domin Ubangiji Allah Ya ba ni ƙarfi don yin manyan ayyuka.\""
}
]