rachelua_ha_psa_tn_l3/71/08.txt

10 lines
341 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka yashe ni",
"body": "\"Kar ka tilasta min na rabu da kai.\" Don Allah ya ƙi shi ana magana ne kamar Allah ne ke tilasta shi ya tafi. Duba yadda aka fassara wannan a cikin Zabura 51:10. AT: \"kar ku ƙi ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kada ka manta dani",
"body": "\"kar ka bar ni har abada\""
}
]