rachelua_ha_psa_tn_l3/70/04.txt

10 lines
353 B
Plaintext

[
{
"title": "A yabi Allah",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari kowa ya yabi Allah\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "kai ne taimakona ka kuɓutar dani",
"body": "Anan jimlar \"ka cece ni\" ta bayyana yadda Allah shine \"taimako\" nasa. AT: \"kun\ntaimake ni ta hanyar cetona\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]