rachelua_ha_psa_tn_l3/69/26.txt

18 lines
493 B
Plaintext

[
{
"title": "sun tsanantawa",
"body": "\"sun tsananta wa mutumin\""
},
{
"title": "Ka zarge su a kan aikata mugunta a kan mugunta",
"body": "\"Ci gaba da rubuta dukkan zunubansu\""
},
{
"title": "mugunta a kan mugunta",
"body": "\"zunubai da yawa\""
},
{
"title": "kada ka bari su zo cikin nasararka mai adalci",
"body": "Shiga cikin nasarar Allah magana ce da ke nufin karɓar lada daga gare shi. AT: \"kar ku yarda su sami ladanku na adalci\" (Duba: figs_idiom)"
}
]