rachelua_ha_psa_tn_l3/69/22.txt

10 lines
478 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari idanunsu su dishe ",
"body": "Marubucin yayi magana akan idanun da basa iya gani da kyau kamar sunyi duhu. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Da fatan za a basu damar ganin komai\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
},
{
"title": "bari kwankwasonsu su riƙa yin rawa",
"body": "Ana maganar baya masu rauni kamar suna girgiza cikin rauni. AT: \"sa bayansu\nya yi rauni da ba za su iya yin komai ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]