rachelua_ha_psa_tn_l3/69/18.txt

10 lines
482 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka san tsautawar da a ke yi mani, ka san kunyata, ka san ƙasƙancin da nake sha",
"body": "Waɗannan sunayen na ƙila za a iya bayyana su azaman ayyuka. AT: \"yadda\nmutane suka tsawata min, suka kunyata ni, suka tozarta ni\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "dukkan magabtana a gabana suke.",
"body": "Anan “gabaninka” yana nufin cewa Allah yana gani kuma ya san dukkan su. AT:\n\"kun san su waye duk abokan gaba na\" (Duba: figs_idiom)"
}
]